Ahankali yana nufin aiwatar ko yin da abu cikin natsuwa, sannu-sannu kamar baza agamaba, wato bi a tsanake.[1]
- Jiwannan tunɗazun kananan wajeɗaya kanata abu a hankali saikace bazaka gamaba.
- Kabi ahankali saboda rayuwannan taɓaci kowa takanshi yakeyi.