Ajiyar-zuciya Samfuri:errorSamfuri:Category handler dai ya kasance wani nau'i ne da dan adam yake yi wajen saukar da numdashi mai karfi dalilin da yasa kuma mutum yake Ajiyar Zuciya shi ne, Gajiya, firgita etc.[1]

Misalai

gyarawa
  • Jamila tayi ajiyar-zuciya da jin labarin
  • Nayi ajiyar-zuciya

Fassara

gyarawa
  • Turanci: Sobbing,Sigh

Manazarta

gyarawa