Ajiye
Ajiye a turance hakan na nufin Keep wanda kuma hakan yana nufin Ajiye misali don't keep it da hausa hakan yana nufin karka ajiye[1]
Misalai
gyarawa- Kasar Masar ke ajiye da gawar Fir'auna
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner, 1965. Kamus na Turanci da Hausa, Northern Nigerian Publishing Company,p 95. ISBN 9 789781691157