Akanta
Akanta Akanta (help·info) Ya kasance wato mutun mai ajiyar ƙundin lissafin na kasuwanci.[1]
- Suna jam'i.Akantoci
Misalai
gyarawa- Kasuwanci na buƙƙatan akanta.
- Kamfani sai da akanta.
- babban akanta na najeriya yayi murabus.
Manazarta
gyarawa- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,28