Akayau akayau wani nau'in kayan kiɗa ne na hausawa wanda ake ɗaura shi a ƙafa a na rawa ana kar kaɗashi don ya bada kalan sautin da ake so ana. Ana ƙera akayau da ƙarfe a zagaye san nan a ɗaura masa ƙananan zobba na ƙarfe a ɗaurashi a ƙafafu yana bada sauti yayin da ake rawa. [1]

manazarta

gyarawa
  1. Anyebe, Adam A. (2016). Development administration : a perspective on the challenge in Nigeria (First edition ed.). [Zaria, Nigeria]. ISBN