Akida
Aƙida Aƙida (help·info) Kalamar tana nufin halayya na kwarai mai kyau. [1]
Misalai
gyarawa- Ina son aƙidar Sarki wambai
- Baffa nada aƙidar yan mazan jiya
Akida. kudurin ziciya game da imaninta ga wani abu. <ref> raddulazhan ila ma'anil quran, sunan mailittafin, sheik ABUBAKAR MAHMUD GUMI.
Manazarta
gyarawa- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,175