Aku
Aku tsun-tsu ne wanda yake magana, kuma ana kiranshi da aku-kuturu da turanci kuma ana kiranshi da Parrot.[1] [2]
Misali
gyarawa- Nakai akuna kasuwa zan saidashi amma yaƙiyin magana.
Karin Magana
gyarawa- Aku mai bakin Magana.
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,123
- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,197