Akushi Akushi (help·info) kwano ne da ake anfani da shi wajan cin abun ci kamar tuwo dadai sauran su. Ana sassaƙa kushi da itace ne.[1]