Al'ajabi
Al'ajabi abun mamaki amma kalmar (al'ajabi) kalmace da hausawa suka ara daga larabci amma yanzu tazama kalmar hausa.[1] [2]
Misalai
gyarawa- Na'ura mai Al'ajabi
- Yayi Al'ajabin ganin mahaifinsa
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,82
- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,271