Al'umma
Al'umma Al'umma (help·info) Taro ko ƙungiyar mutane da ke zaune waje ɗaya kuma suna da kamanceceniyan al'adu iri ɗaya. [1] [2]
- Suna Jam'i.Al'ummai
Misali
gyarawa- Al'ummar goburawa
- Al'ummar inyamurai mazauna Kaduna
Fassara
gyarawa- Turanci (English): Community
Manazarta
gyarawa- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,47
- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,32