Alƙali shi ne mutum mai gudanar da Shari'a a Kotu ma'ana mai amsamma jama'a hakƙinsu.[1]

Misalai

gyarawa
  • yayana ya ƙi bani gadona na faɗama alƙali ya amsammin haƙƙina.
  • Alƙali shi ne ke yanke hukunci a kotu.

Manazarta

gyarawa