Alƙawari About this soundAlkawari  Na nufin cika yarjejeniya Ko tabbatar da wani aiki tsakanin mutane tare da ɗaukar nauyin Aiwatarwa.[1]

Misalai

gyarawa
  • Nuhu ya yi alƙawarin zuwa Abuja a ƙafa.
  • Gwamna ya yi alƙawarin gina makaranta.

Fassara

gyarawa
  • Turanci:Promise

Manazarta

gyarawa