Alƙur'ani shine maganan Allah (s.w) wanda yayi wahayi zuwa ga Annabi Muhammad (s.a.w) daga sama zuwa baitul izza, daga baitul izza zuwa ga Annabi Muhammad, daga Annabi Muhammad zuwa ga mutane baki ɗaya.[1][2]

Misalai gyarawa

  • AlƘur'ani maganan Allah ne.
  • Abubakar ya haddace alƙur'ani.
  • Kuzo muje islamiyya mukai karatun alƙur'ani.
  • munsauke alƙur'ani jiya da daddare

fassara

  • Larabci: قرءان
  • Turanci: Koran

Manazarta gyarawa

[Category:Suna]] [Category:Addini]]

  1. https://hausadictionary.com/Category:Quran
  2. Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,4