Alaƙa
Hausa
gyarawaAsalin Kalma
gyarawaWata kila kalmar alaƙa ta samo asaline da kalmar larabci alaqat.
Furuci
gyarawaSuna (n)
gyarawaKalmar asali na nufin dangantaka tsakanin mutane biyu ko fiye da haka, ko dangantakar dake tsakanin abu biyu ko fiye da haka.[1]
Fassara
gyarawa- Turanci (English): relationship
- Larabci (Arabic): علاقة
- Faransanci (French): relation amoureuse
Manazarta
gyarawa- ↑ Bunza, Aliyu Muhammad (2002). Rubutun Hausa : yadda yake da yadda ake yin sa. Lagos: Ibrash Islamic Publications Centre. ISBN 978-2821-40-3. OCLC 62456570.