Alade About this soundAlade  Wani dabba ne daga cikin dabbobin gida yana da dogon baki da gajeren bindi.[1] [2] [3]

Alade a cikin harkar
Suna jam'i. Aladu

Misalai

gyarawa
  • Wani maƙwabci na ya siyo aladen da zai yanka da bikin kirisimeti.
  • Aladu sun ƙara tsada saboda bikin kirisimeti ya kusa
  • Aladu na yawan kwanciya a kwatar kofar gidammu

Manazarta

gyarawa
  1. Neil Skinner,1965:Ƙamus na Turanci da Hausa.ISBN9789781691157.P,128
  2. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.128. ISBN 9789781601157.
  3. https://hausadictionary.com/aladu