Alaƙa

(an turo daga Alaka)

Asalin Kalma

gyarawa

Wata kila kalmar alaƙa ta samo asaline da kalmar larabci alaqat.

Furuci

gyarawa

Suna (n)

gyarawa

Kalmar asali na nufin dangantaka tsakanin mutane biyu ko fiye da haka, ko dangantakar dake tsakanin abu biyu ko fiye da haka.[1]

Fassara

gyarawa
  • Turanci (English): relationship
  • Larabci (Arabic): علاقة
  • Faransanci (French): relation amoureuse

Manazarta

gyarawa
  1. Bunza, Aliyu Muhammad (2002). Rubutun Hausa : yadda yake da yadda ake yin sa. Lagos: Ibrash Islamic Publications Centre. ISBN 978-2821-40-3. OCLC 62456570.