Alale wani irin nauin abinci da ake yinshi da wake wanda dayawa daga cikicin ƙabilun Nigeria suna dafashi. saidai shi ana sarrafashi ne hanyoyi daba daban. wasu suna sanya kwai, nama, kifi a cikin alale.[1]

Alalen leda

Misalai

gyarawa
  • Naci alale ta batamun ciki

Manazarta

gyarawa