AlarammaAbout this soundAlaramma  Shine mutumin da ya haddace qur'an, Koya haddace kuma ya rubuta shi kuma yake aiki da koyarwar ƙur'anin.[1]

Misali

gyarawa
  • Nazo gidan alaramma.
  • Gaskiya alaramma Yakamata kazo.
  • Alaramma yazo gurin takara

Fassara

gyarawa
  • Turanci: Memorizer
  • Larabci: حافظ

Manazarta

gyarawa