Alfahari
Alfahari Nuna isa ko iko akan wani abu tare da tunkaho ko nuna mulki. [1] [2]
Misalai
gyarawa- Mai kudi da Alfahari
- Yana Alfahari da Dan sa.
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,63
- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,211