Algaita
Algaita Algaita (help·info) Wani abune wanda ake busa dashi wajan bikin sarakuna, bakin shi rami karami saman shi nada rami mai fadi. Yana bada amo iri iri.[1][2]
- Suna
jam'i Algaita
Misalai
gyarawa- Daga jin wannan busan nasan algaitar ka ce.
- Busa mana algaita
Manazarta
gyarawa- ↑ Anyebe, Adam A. (2016). Development administration : a perspective on the challenge in Nigeria (First edition ed.). [Zaria, Nigeria]. ISBN 978-978-48643-6-7. OCLC 978351682.
- ↑ neil Skinner,1965:kamus na Turanci da hausa.ISBN978978161157.P,00