Algajabba
Algajabba abin kiɗa ce na hausawa wanda akeyi da kara gaba biyu a rika doka gaba ɗaya da aka fafe jikin ɗayan gaban me toto yana bada sauti. [1]
Misalai
gyarawa- Saude ta iya kiɗa da Algajabba
- kaɗa algajabba sai da koyo
Manazarta
gyarawa- ↑ Anyebe, Adam A. (2016). Development administration : a perspective on the challenge in Nigeria (First edition ed.). [Zaria, Nigeria]. ISBN