Allah
Hausa
gyarawaAllah: shine mahaliccin dukkan komai da komai, abu mai motsi da mara motsi. Kuma ba abun bauta sai shi kaɗai bashida abokin tarayya wanda ya aiko Annabi Muhammad (S A W), da Addinin Musulunci. Zuwa ga mutane baki daya
Allah: shine mahaliccin dukkan komai da komai, abu mai motsi da mara motsi. Kuma ba abun bauta sai shi kaɗai bashida abokin tarayya wanda ya aiko Annabi Muhammad (S A W), da Addinin Musulunci. Zuwa ga mutane baki daya