Allo
Allo Allo (help·info) Wani katako ne mai faɗi ana mai bakin fenti, ana kuma amfani da shi wajan yin rubutu.
- suna jam'i alluna.[1]
Misali
gyarawa- kaje ka goge mun allon can.
- Malami da allo yake karatu
- An sanya allon bango a zauren taro
- Kowa ya iya allon shi ya wanke ya sha
Karin Magana
gyarawa- Kowa ya iya ya wanke allon sa.
Fassara
gyarawa- Turanci: Blackboard
Manazarta
gyarawa- ↑ https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=blackboard%20
- ↑ Neil Skinner,1965:kamus na Turanci da hausa.ISBN9789781691157.P,16