Almubazzari
Almubazzari mutun mai ɓannatar da dukiya, abinci ko wani abu me amfani bata hanyarda yadace ba. [1] [2]
- Suna jam'i. Almubazzarai
Misalai
gyarawa- yasama kuɗi yanata watsama yan dambe sama
- jiyadda kakejan kayannan akasa wannan ai albazazanci ne sosai
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,61
- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,92