Alwala About this soundAlwala  Ya kasance shine wanke wanken jiki da akeyi idan za ayi sallah.[1]

Yaro yana alwala

Misali

gyarawa
  • Nayi alwala zanyi sallar mangariba.
  • Kai malan inba alwala to gaskiya ba sallah.

Manazarta

gyarawa
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,1