Amarya About this soundAmarya  Na nufin wadda aka ɗaurawa aure yau ko kuma wadda ba'a daɗe da yin bikinta ba.[1] [2]

Wata Amarya tareda Angon ta
Suna jam'i.Amare

Misali

gyarawa
  • Wannan amarya ce karka mata magana ba'awasa da matan aure.
  • Binta amaryar mai Gari ce.

fassara

gyarawa
  • Turanci: Bride

Karin Magana

gyarawa
  • Amarya bakya laifi ko kin kashe ɗan masu gida.
  • Amarya ƴar lelen ango

Manazarta

gyarawa
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,19
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,31