Ambaliya
Ambaliya (jam'i: ambaliyoyi) Na nufin ambaliyar ruwa da ake yi lokacin Damuna. [1] [2]
Misalai
gyarawa- A kauyen su mamammu jiya anyi ambaliya ruwa ya cika ko ina.
Fassara
gyarawa- Turanci: flood
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,66
- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,101