Ambato About this soundAmbato Kalamr tana nufin zance dake nuni ga wani abu ko wani.[1]

Misalai

gyarawa
  • An ambaci sunana a wajen taron.
  • An ambaci sunan garin mu a taron ƙasa.

Fassara

gyarawa
  • Turanci: Mention

Manazarta

gyarawa
  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,170