Ambulan About this soundAmbulan  Mota ta musamman da aka tanada don dauƙan marasa lafiya da wa'inda suka yi hatsari zuwa asibiti. [1] [2]

Ambulan mai launi fari

Misalai

gyarawa
  • Ambulan ta ɗauko mara lafiya
  • Kira ambulan da gaggawa akai mai naƙuda  Asibiti

Manazarta

gyarawa
  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,9
  2. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,6