Amfana Samfuri:errorSamfuri:Category handler dai ya kasance wani nau'i ne da dan adam yake yi wajen nuna abin da ya ƙaru dashi [1]

Suna jam'i. Amfanoni

Misalai

gyarawa
  • Gaskiya na amfana da wan nan tsarin
  • karen larai ta amafana da rigakafi
  • Mutane da yawa sun amfana da tallafin da gwannati ta bada

Fassara

gyarawa
  • Turanci: Benefit

Manazarta

gyarawa