Aminci
Aminci Aminci (help·info)(jam'i:Amintattu) Na nufin yarda ko aminci.[1]
Fassara
gyarawa- Turanci (English): Harmony, Trust
- Larabci (Arabic): ainsijam - انسجام
- Faransanci (French): harmonie
==Misalai
- Amincin Allah ya ƙara tabbata a gare sa
- Na yarda da wane
- Na Aminta da wane
Manazarta
gyarawa- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. ISBN 9789781601157.