Amini
AminiAmini (help·info) da Turanci (Chum). Ma'ana Babban Aboki. [1] [2]
- Suna jam'i. Aminai
Misalai
gyarawa- Amini na yazo mun ziyara.
- Yayi wasiya ga aminin sa.
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,69
- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,105