Amintacce
Amintacce na nufin mutun mai aminci, mai amana wanda aka yarda dashi ɗari bisa ɗari. [1] [2]
- Suna jam'i. Amintattu
Misalai
gyarawa- Amintacce ne Sarki Harisu
- Jama'a sun bashi sheda Amintacce ne.
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,196
- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,289