Amsa kuwwa (jam'i:Amsa kuwwa) tana nufin fitar sauti yadda za'a ji sosai.[1]

Zanen Amsa kuwa

Fassara gyarawa

  • Turanci: Loud speaker

Misalai gyarawa

  • Tanko ya amshi amsa kuwwa.
  • Sun saka amsa kuwa domin kowayaji abinda ake sanarwa.

Manazarta gyarawa