AngoAbout this soundAngo  idan aka ce ango ana nufin mutum wanda ya kusa aure, ko kuma wanda ya yi aure ba da daɗewa ba, watau zai yi aure nan da sati ɗaya ko biyu, ko kuma ya yi aure da wata ɗaya ko biyu. [1] [2]

Wani Ango Dan kasar Nepal
Suna jam'i. Angwaye

Misalai

gyarawa
  • Ango da amarya.
  • Yaro yazama ango.
  • ango mijin amarya.

Karin Magana

gyarawa
  • Ango yasha ƙamshi

Manazarta

gyarawa
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,76
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,115