Bayani

gyarawa

Angin-lungu shine Tazarae dake tsakanin gida da gida batada Faɗi sosai, yawanci ƙafa biyu ne ko ɗaya, ba'a wucewa acikinsa.

Kalmomin masu alaƙa

gyarawa

Layi

Misali

gyarawa
  • Gidan yanada angon-lungu.
  • Bansan angon-lungu da daddare wallahi kwata-kwata.