Annakiya
Annakiya Annakiya (help·info) tana nufin farar ɗauɗa wacce take baibaye fuka musamman gamasu aiki arana. [1]
Misalai
gyarawa- Fuskar ma'aikatan duk tayi annakiya.
- Kai ban ganeshi ba saboda annakiya.
Fassara
gyarawa- Turanci: Dust
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,53