Annashuwa
Annashuwa Annashuwa (help·info) yanayi wanda mutun ke cikin farin ciki da nishaɗi gami da walwala a cikin al'amura.[1]
Misalai
gyarawa- Tanko na cikin Annashuwa yau.
- Mutanen Kano suna cikin annashuwa an naɗa sabon sarki.
Fassara
gyarawa- Turanci: Merriment
Manazarta
gyarawa- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,170