Araha
Misalai
gyarawa- Lado yasai Takalmi mai araha.
- Asiya ta siya kwalli mai Araha.
- Inzakusai tumatur kuje shagon musa da araha yake saidawa.
Karin Magana
gyarawa- Araha bata ado
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,210
- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.210. ISBN 9789781601157.