Arha na nufi abu me saukin farashi. Akasarin arha shine tsada, kuma kalma mai makusancin ma'ana itace sauki. [1] [2]

Misalai

gyarawa
  • Kayan sabon shago yafi arha akan nakasuwa.
  • Mutane na zuwa kasuwane saboda Neman arha

Karin Magana

gyarawa
  • Arha bata ado.

Manazarta

gyarawa
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,27
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,41