Aro amsar abu daga wajen wani ko wasu domin amfani dashi na wani lokaci da niyya maidawa

Misalai gyarawa

  • Abokina ya bani aron kuɗi zuwa karshen. wata zan maida mai da kuɗin shi.
  • Nayi aron motar abokina zamuje wajen biki.

Karin Magana gyarawa

  • Kayan aro abun banza ne

[1]

Manazarta gyarawa

  1. Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,18