Arrarraɓi Wani itace ne Wanda ake sha yana maganin basir watau pile da kasala Typhoid .[1]

Misalai

gyarawa
  • Naje kasuwa sayan ararraɓi saboda banda. lafiya.
  • Ararraɓi yana warkarda ciwuka dayawa.

Manazarta

gyarawa