Assalatu

(an turo daga Asalatu)

Assalatu  Furuci  kalma ce a larabci, wacce hausawa suke amfani da ita gurin bayyana lokacin sallah asubahi ko kuma isahara da wayewar gari.[1]

Misalai

gyarawa
  • Aliyu yazo tun da assalatu.
  • Naji ladan Yana Kiran assalatu.

Manazarta

gyarawa