Asawaki About this soundAsawaki Wani siririn itace ne da ake Amfani Dashi domin goge Hakori.[1]

Asawaki a bakin wani mutum

Misali

gyarawa
  • Ina goge baki da Asawaki kullum da safe.
  • malam yana goge bakinsa da Asawaki.

Fassara

gyarawa
  • Turanci:Chewing stick

Manazarta

gyarawa