Asfirin About this soundAsfirin  Sinadarin Magani da ake amfani dashi wajen kashe raɗaɗin zafin ciwo. zazzaɓi da kuma kumburi. [1]

Misali

gyarawa
  • Yasha asfirin saboda raɗaɗin zadin ciwo.
  • Ƙayar maganin asfirin.

Manazarta

gyarawa
  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,15