Asirce yin abu batare da kowa yasan mekake aikatawaba ko me zaka aikata.(munafunci)[1]

Misali

gyarawa
  • Inaɗaki nikaɗai inawasa da maciji.
  • Yanzu rayuwa ta ɓaci komai zakayi kayishi a asirce hakalinka a kwance.

Manazarta

gyarawa