Asuwaki About this soundAsuwaki Wani siririn itace ne da ake Amfani Dashi domin goge Hakori.[1]

Aswaki a bakin wani mutum

Misali

gyarawa
  • Ina goge baki da Asuwaki kullum da safe.
  • malam yana goge bakinsa da Asuwaki.

Fassara

gyarawa
  • Turanci:Chewing stick

Manazarta

gyarawa