Aswaki About this soundAswaki  Ya kasan ce wani ɗan itace ne da ake amfani dashi wajen goge haƙora.[1]

Wani mutum na goga Aswaki

Misalai gyarawa

  • Kullum sai nayi aswaki kafin na kwanta
  • Na Saba yin aswaki kafin nayi alwala

Manazarta gyarawa

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,20