Gida
Kai tsaye
Login
Saituttuka
Ba da kyauta
Game da Wiktionary
Hattara
Binciko
Audiga
Harshe
Bin sawu
Gyara
Audiga
Audiga
(
help
·
info
)
wata aba ce da ake nomawa domin sarrafa ta zuwa kayan sawa.
[
1
]
Audiga a gonar ta
Misali
gyarawa
An sarrafa audiga zuwa riga da wando.
Manomi ya shuka audiga.
Manazarta
gyarawa
↑
Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa.
ISBN 9789781691157
. P,37