Auren-wuri
Auren-wuri Auren-wuri (help·info) Ya kasance wani al'adace da akafi yin ta a Nigeria musamman kasar hausa na aurar da ƴa ƴa masu ƙarancin shekaru, kuma mafi akasarin waɗanda akafi yimawa sune mata duk da dai suma mazan akanyi masu a wasu Jihohin.[1]
Misalai
gyarawa- Talatu tayi auren-wuri.
- Sarki yayi wa ɗansa auren wuri.
Fassara
gyarawa- Turanci: Early marriage